Yan wasa 10 na gaba gaba a kiyasin fifa, wadanda zasufi daraja - TopicsExpress



          

Yan wasa 10 na gaba gaba a kiyasin fifa, wadanda zasufi daraja (TSADA) akasuwar hada hadar yanwasa ta duniya. Muddi zasubar kungiyar dasukiyin wasansu yanzu zuwa wata kungiyar wato canjin sheka. 1. Lionel Messi, Barcelona (Spain) — $262 million (€220 million) 2. Cristiano Ronaldo, Real Madrid (Spain) — $158 million (€133 million) 3. Eden Hazard, Chelsea (England) — $118 million (€99 million) 4. Diego Costa, Chelsea (England) — $100 million (€84 million) 5. Paul Pogba, Juventus (Italy) — $86 million (€72 million) 6. Sergio Agüero, Manchester City (England) — $77 million (€65 million) 7. Raheem Sterling, Liverpool (England) — $75 million (€63 million) 8. Francesc Fàbregas, Chelsea (England) — $74 million (€62 million) 9. Alexis Sánchez, Arsenal (England) — $73 million (€61 million) 10. Gareth Bale, Real Madrid (Spain) — $71 million (€60 million) wane danwasa ne kaji mamakin tsadarsa ko mamakin rashinta? Naji mamakin tsadar costa dakuma faduwar darajar Bale? Kaifa....
Posted on: Thu, 08 Jan 2015 09:15:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015