Yanzu zakaji sun fara yayata karairayi da soki burutsu kan azumin - TopicsExpress



          

Yanzu zakaji sun fara yayata karairayi da soki burutsu kan azumin tasua da ashura, Zakajisu sun fara ruda alumma kan azumin da itifakan manzon Allah baiyiba, a irin karyarsu, wai manzon Allah yaje Madina sai ya tarar da Yahudu suna yin azumumin wai sai yace, In Allah ya kaimu Nest year zan azumci tasua da ashura wai kafin shekarar sai ya rasu, (kurun kus) Kaji karya tsabarta, Annabi ya rasa inda zai karbi ibada sai wajen bayahude ?? Allah ya isa, Labbaika ya Husain, Labbaika ya Husain,
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 16:34:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015