Yau shugaban nigeria good luck ebele ya tattagomana masifa a - TopicsExpress



          

Yau shugaban nigeria good luck ebele ya tattagomana masifa a nigeria ya janyo mana sojojin Amerika zuwa nigeria da zimman wai su gano daliban da akasace na makarantar garin #chibok dake borno gashi harsun fara shiga daji anya jama,a baku ganin wannan abun akwai lauje cikin nadi kuwa ?? anya basunzo nigeria bane da zimman su kara rikita kasarnan kuwa saboda duk kasar da america sukaje sai sunjawo masu masifa musamman ace kasar musulmai ya Allah kaiman maganin wannan masifar da ta addabemu a nigeria Allah ka daukaka muslunci da musulmai ka kaskantar da kafirci da kafira ameen
Posted on: Thu, 08 May 2014 20:19:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015