ZAMANI KENAN, Shekaru da suka wuce baya duk yanda kuke soyayya da - TopicsExpress



          

ZAMANI KENAN, Shekaru da suka wuce baya duk yanda kuke soyayya da budurwa idan ka tambaye ta ta baka Hoton ta, kafin ta baka sai ta ja maka rai sosai, da jan aji, sai kaji kamar bata sonka, amma ba haka bane, kawai halin su ne haka, sai gashi yanzu kana kwance a dakin ka idan kaga dama ta hanyar Fcbk da Twitter, da sauransu, sai ka dauko hotunanyan mata sama da dari lokaci daya, ba ruwanka da jan aji, da jan rai, wai me ya kawo haka???
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 12:07:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015