ZAMU TABBATAR DA KASAN CEWAR JONATHAN KAN MULKI HAR BAYA - TopicsExpress



          

ZAMU TABBATAR DA KASAN CEWAR JONATHAN KAN MULKI HAR BAYA 2015-MAS Tsohun gwamnan shinkafi, Mahmud Aliyu shinkafi yace zasu cigaba dayi ma jonathan Campaign zama sgugaban kasa har bayan 2015, acewarsa saboda Gaskiyarsa da amana tasa yanzu yake shugabantar wannan kungiya National Coalition for Jonathan/Sambo 2015 campaign yace yaxama shugaban wannan kungiyar ne bayan John Sagaya, sana Professor Jerry Gana sai kumashi, atattaunawarsa da #dailytrust yace ita wannan kungiya da kudaden aljihunansu ne suke ciyar da ita kuma yashiga cikinta tun lokacin da yabar ANPP a 2009.
Posted on: Sun, 10 Nov 2013 10:59:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015