ZUWA GA YAN SHIA ***************** Aminci ya tabbata ga wanda - TopicsExpress



          

ZUWA GA YAN SHIA ***************** Aminci ya tabbata ga wanda yabi shiriya. Hakika ina rubuta wannsn jawabi ne ayayin da nake cike da bacin rai mai tsanani da kuma bakin ciki wanda ba zai misaltu ba. Abinda ya faru shine: Dazu da safe munyi wani post wanda muke magana akan FIFIKON SAYYIDUNA ABUBAKRIN. Don haka wani TSINANNEN DAN SHIA MARAR ALBARKA (wai shi EL-YUSUF) Ya shigo kai tsaye ya rubuta BAQAQEN KALMOMI DA MAGANGANU AKAN SAYYIDUNA ABUBAKRIN. Kar kuji haushi don mun tsine masa domin kuwa kalmomin da ya fada akan Sayyiduna Abubakar sunyi Muni kwarai. Don haka daga muna shaida muku cewar ZAUREN FIQHU BA NA YAN SHIA BANE.. kuma bama yarda da munanan Akidun sha. ZAUREN FIQHU NA MASOYAN ANNABI DA AHLUL BAITI NE NA HAKIKA. wato AHLUS SUNNAH WAL-JAMAAH. Muna son Dukkan Sahabban Annabi (saww) gaba dayansu. kuma bama tare da duk wani makiyinsu. Don haka yan shia ku kama gabanku kuje kuyi fitsarancinku awani wajen amma ba anan ba.. Duk dan shiar da ya Qara shigo mana nan ya zagi sahabbai WALLAHI BA ZAMU YAFE MASA BA. BISSALAM.
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 19:59:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015