{a0n4} LABARI: DA DUMI-DUMI.NA TONON SILILI Gwamnatin Nageria - TopicsExpress



          

{a0n4} LABARI: DA DUMI-DUMI.NA TONON SILILI Gwamnatin Nageria kin makara. Yau Ne, Su Sayyeed [H] Suka Tona Asirin Shirin Gwamnati Na Dasama Yan Uwa Bama Bamai Idan Mun Fito Tattakin YAUMA ARBAIN Na Tunawa Da Shahadar Imam Husaini [AS] Su Sayyeed Sun Ce: Wadan Da Anka Tura Saudia Su Koyo Yanda Zaa Dasama Yan Uwa Bama Bamai To Sun Qarashe Kos Yau Ma Zasu Dawo. Daman Mu Munsan Saudia Ta Koma Saudi Amerika, Domin Saudia Na Hada Kai Da Amerika Suna Cutar Da Kasashen Musulmi. VIA:-Zamfaramedia Watch
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 06:31:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015