daga aishatu muhammad, assalam yan uwa ina neman shawaranku nidai - TopicsExpress



          

daga aishatu muhammad, assalam yan uwa ina neman shawaranku nidai anhaifeni a garin bauchi kuna akwai wata matsala da take damuna shine nake neman shawarinku,nakasance ina karatu a makarantar poly bauchi inada wani saurayi wanda nake soyayya dashi munjima muna tare dan nakai shekara shida muna tare amma kwanan nan iyaye ne sunamin maganan na fitar da mijin aure kuma shi wannan saurayin daga na masa magana sai yace min bayanzu ba be shirya ba kuma iyaye na sunce inban fito da miji ba za amin auren dole kuma ni ina sonsa yan uwa kuban shawara.
Posted on: Fri, 02 Aug 2013 19:17:24 +0000

Trending Topics



herever you

Recently Viewed Topics




© 2015