hahahaha KAI DAN NIGERIA!. Wasu mutane su uku da dan america da - TopicsExpress



          

hahahaha KAI DAN NIGERIA!. Wasu mutane su uku da dan america da dan china da dan NIGERIA,su hadu a america suna hira akan ilmi da fasahar dan adam,da kuma cigaban da kowa suka samu a kasar su...Sai dan america yace"a washington dc,an haipi wani yaro ba kafa,sai mukayi fasahasa irin tamu ta america,muka hadamai kafafu har ya fara tapiya,to yanxu haka shi yaci gasar tseren kafa ta olympic da akayi...Sai dan china yace"muma haka a hong-kong china aka haifi wani jariri lapiyayye amma bai da hannuwa,haka muka hadamai hannuwa,yanxu haka shi yaci gasar daben boxyn da aka gudanar ta duniya...Sai dan NIGERIA yayi murmushi yayi dariya sannan yace"mu kuma a nigeria a niger delta,aka haifi wani yaro da kafa da hannuwa da komai amma ba kai,haka muka sami kwakwa(coconut) muka harhada mukayi dabaru irin tamu ta yan nigeria muka hadamai kai,yanxu haka shine shugaban kasar Nigeria dr.gudluck ebele jonathan...Wai cikinsu wayafi sharota??
Posted on: Sat, 31 Aug 2013 19:47:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015