haka wata rana na dauketa a dan muje ta gaida wani uncl enta abin - TopicsExpress



          

haka wata rana na dauketa a dan muje ta gaida wani uncl enta abin mamaki ta hanani na shiga gdan tsabar cin amana take padama yaran gdansu wai ni driver entane haka dai naci gava da hakuri idan nakirata damun para waya sai ta ce 1mint xata daga wani kira sai tai 1hr tana waya ...bata damu da abin da xanji haushi ba ko naji dadi gashi kullum santa karuwa yake axuciyata idan ban ganta b ko wanka bana iyayi kowa ya kirani sai na kirashi da sunanta infact am goin crazy yanxu napara ganewa ko abbansu ba sona yake b kuma har bina yake yace bashi da kudi tsabar rashn kunya yanxu jiya ta aikomin invitation card ayya nee ya xanyi.......hahahahahaha just a love story nt a real lyf story pha
Posted on: Sun, 01 Dec 2013 08:19:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015