kai inayima fatan alsheri MUSA SALEH ashedai akwai wadanda sukasan - TopicsExpress



          

kai inayima fatan alsheri MUSA SALEH ashedai akwai wadanda sukasan aikin BBC HAUSA awannan dandali abin bakinciki ALLAH yabaku dama maaikatan BBC HAUSA kucheto eyan uwanku eyaeyan hausawa daga halaka amman kune kuke kara hankada malam bahaushe acikin kogin rashin hankali aisaboda hakka nakeson asamu eyaeyan hausawa suna shugabancin komai nahausawa saboda bitada kulli koda maaikatan BBC HAUSA idan sunga abinda baidaceba awatsashiga eyaeyan hausawa idan sune shugabanni to zasu hana amman okone kokuma nace kamun chumola damacen dabiyu kamar yanda shugaban VOA HAUSA yabada izini akakasa botorami a awatab azumin ramadan aikunga idan bahaushe ne musulmi bazai dakko hoton gaban macce kuma acikin watan azumi kuma yasakashi AFACEBOOK kuma duk wanda yashiga AFACEBOOK awancen azumin sai yagani saidai kayimaza kakauce wajen tunda daga shafin farko yake to DAN ALLAH komai lalacewar MALAM BAHAUSHE bazaisa wannan hotoba dan hakka malam komai lalacewa DAN HAUSAWA DAN HAUSAWA kuma ALLAH kabaiwa hausawa rufin asiri aduk inda suke saboda rufin asiri yanataimakawa rayuwar dan adam saboda idan kanada rufin asiri idan kaga wulakanci agurin aikinka zaaci mutumcin musulmi hausawa saikayi iyabakin kokarinka amman idan hotihonekai bakada kosisi akullum kanatsoran akoreka daga aiki saboda hakka dole kabi yahudawa domin kasamu kudin abinci saboda hakka DUK inda kuke eyaeyan hausawa ALLAH yabaku rufin asiri saboda talauci mugun mutumne saboda hakka ALLAH yasa hausa fulani surike kansu suzama masu dogaroda kansu YA ALLAH AMEENN
Posted on: Sun, 15 Sep 2013 11:15:17 +0000

Trending Topics



/div>
Another Great Sign Of Allah Appeared On 15 June 2010 which gave A
If you don’t know who you are, the devil will give you an
How do i explain the movement of the Holy Spirit as an
Nike Girls (8-20) Maria Sharapova Tennis Tank Top-Lavender/Volt
So Im thinking about bein a fire fighter r a police officer.... I

Recently Viewed Topics




© 2015