kyawon tafiya dawowa. kamar yadda kowa yasan maabuta zartar da - TopicsExpress



          

kyawon tafiya dawowa. kamar yadda kowa yasan maabuta zartar da doka da kundin tsari na zamfara stste watau yan majalisu da sauran darektoci . suna wajen wani workshop domin kawo cigaban jaha. tafiyar takunshi mahimman mutane kamar hk j:hon speakeer sanisui Garba Rikiji, Hon majority Leader salisu musa Tsafe dadai sauransu .muna tunanin juwowar su rana Jumaar nan maizuwa insha Allh Allah ya kawo su lfy amin
Posted on: Wed, 18 Sep 2013 14:53:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015