sanarwa daga Dr usman jama.a munada bukatar idan an fadamana - TopicsExpress



          

sanarwa daga Dr usman jama.a munada bukatar idan an fadamana magana mu tsaya ayi bincike akanta a sanadin wankan gishirin da akace ayi babata tanada hawan jini tasha ruwan gishiri yayi sanadin mutuwar ta wai shin kunsan ko menene gishiri kuwa ? Bari mu shiga chemistry ko zaku fahimci gishiri {salt is a compound derived from an acid by replacing all or part of the ionizable hydrogen contained in the acid by a metallic or ammonium ions. Most salt are neutralization products of acids and bases i.e acid+base=>salt,salt therefore consists of an aggregation of positive charged metallic or ammonium ions and negatively charged ions. Example sodium.chloride.potassium.ammonium trioxonitrates (v) of metals tetraoxosulphates calcium chloride sodium chloride potassium chloride ina yan sciences idan banyi daidai ba ku gyaramin duk abubuwan nan gaba dayansu babu wanda yake magani Allah ya kiyaye gaba
Posted on: Tue, 12 Aug 2014 07:21:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015