wanene sayyadina usman bin affaana? usman r.t.a ya kasance dan ga - TopicsExpress



          

wanene sayyadina usman bin affaana? usman r.t.a ya kasance dan ga affana affana kuma dan ga abil asi kuma dan ga abdu shamsi abdulshamsi kuma dan ga abdul munafi an haifi sayyadina usman a cikin shekara tashida daga giwa ya kuma musulunta tuntuni da dadewa kuma hijirassa biyuce ta farku itace zuwa habasha ta biya zuwa madina yaauri yar manzan allah s a w wata rukayya r a. wacce ta rasu awajanasa acikin kwanakin yakin badar sai annabi allah ya kuma auri masa yaruwatta wata ummu,kulsum. allah kasai damu dasa ameen babangida muhammda
Posted on: Fri, 08 Nov 2013 05:37:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015