wata yarinya ce malaminta ya tambayeta shekarunta nawa sai tace - TopicsExpress



          

wata yarinya ce malaminta ya tambayeta shekarunta nawa sai tace bata saniba amma tasan tanada rabin shekarun mamanta sai yace shekarun mamanki nawa ne sai tace bata saniba amma tasan babanta yabawa mamanta shekara biyar (5) sai yace to nawane shekaru baban naki sai tace bata saniba amma idan aka hada shekarunsu gaba daya zai bada shekara dari (100) dai - dai. to yanxu nawane shekarun yarinyar dana mamanta dana babanta??banda satar ansa banda dogon wuya
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 11:37:12 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015