ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ - TopicsExpress



          

ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU ALHAMIS 27/ZUL-QIDAH 1434 zatayi magana Akan:- "HANI DAGA YANKE ZUMUNTA DA CUTARDA MAKWABCI" ZUMUNTA DA MAKWABTAKA wasu Abubuwane masu muhimmancin Gaske wadanda Aka umurcemu Da mu kiyaye Hakkinsu kuma Aka Tsoratardamu Akan munanamusu kamar yadda yazo cikin wannan Hadisi-: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ﺇﺛﻨﺎﻥ ﻻﻳﻨﻈﺮﺍﻟﻠﻪ ﺇﻟﻴﻬﻤﺎ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ: ﻗﺎﻃﻊ ﺭﺣﻢ، ﻭﺟﺎﺭ ﺍﻟﺴﻮﺀ )ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺪﻳﻠﻤﻲ( FASSARA MANZON ALLAH SAW yace: mutum biyu ALLAH Baya Duba zuwa Garesu Ranar Alkiyama: 1- Mai yanke zumunta 2- Mugun makwabci Dailami ya Ruwaitoshi wannan Hadisi yana koyardamu muhimmancin kiyaye Hakkin zumunta da makwabtaka Dakuma munin kin kiyaye Hakkinsu TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA KUMA YASA MUDACE AMEEN #maigoro
Posted on: Thu, 03 Oct 2013 08:14:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015