...................¥¥ ﺑﺎﺏ ﺍﻷﻭﻝ ﻓﻲ - TopicsExpress



          

...................¥¥ ﺑﺎﺏ ﺍﻷﻭﻝ ﻓﻲ ﺍﻟﻄﻬﺎﺭﺓ .............¥¥..(BABI NA 1)ALLAH MADAU KAKIN SARKI YACE MUN SAUKAR DARUWA MAI TSARKI DAGA SAMA)Ruwa mai tsarki shine wanda ya kasance tsar kakake akansa kuma mai tsar kakewa ga waninsa kamar Ruwan Teku da Ruwan Rijiya da Ruwan Sama mutu kardai daya daga cikin Suffofinsa (3)Basu jir kitaba wato(LAUNINSA) DA (DAN DANONSA)(DA WARINSA)Da Abinda galibi ba gurin Zamansabane kamar (NONO)DA(ZUMA)DA (FITSARI)DA(BAYANGARI WATO KASHI)Idan kuma wani Abu daga Siffofinsa yacanja daga Abinda Aka Ambata ko Makamancinsa to baya Inganta Ayi Al wala ko Ayi Wanka ko Ayi tsarki da Shi(Ruwanda ya canji da wani Abu Mai tsarki Mai tsarkine Shikuwa wanda yacanja da Najasa Najasane baza Ayi wani Abudashi cikin Ayuka Na Al Ada ko na ayukan Ibadaba Idan kuma Ruwa yacanja da wani Abu wanda yake gurin Zamansu daya kamar Kasa ko Gishiri ko Farar wuta ko kuwa yacanja da Abunda ya Haifu daga gareshi kosaboda dadewar zama to ba zai cutarba wato za a iya yin Amfani dashi cikin Ayukan Al Ada ko Ibada)zan tsaya Anan sai kuma Mun Hadu Agaba Insha Allah ya Allah Inda nafada dai dai kalillinka ladar Linkin Malinki ga (KAKANNINA)guda(2)Da sukarigamu gidan gaskiya ya Allah kakara Haskaka ka burburansu da(HASKEN MUHAMMADU RASULULLAHI SAW)Inda nayi kuskure saboda karancin Ilimi da Ajizancina ya Allah kaga far tamana kaya femana dan tsar kakan sunayan ka da suffofinka masu tsarki ya Allah kasakama Iyayena da malamaina da Alkairi saboda tar biyyar da sukabani dan matsayin Shugaba(SAW) ya Allah kakara Mana Ilimi kaba mu Ilimi mai yawa Mai Albarka dan Gaskiyar Shugabanmu Annabi Muhammadu Rasulullahi SAW)y
Posted on: Wed, 26 Jun 2013 08:41:18 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015