(Dr1)) BAMU YARDADA KAMUN MALAMAN ADDINI - TopicsExpress



          

(Dr1)) BAMU YARDADA KAMUN MALAMAN ADDINI MUSULUNCIBA!!! RUNDUNAR TSAROTA FARIN KAYA TA (SSS) TA DAMQE WANI MALAMI ADDININ MUSULUNCIDAN QUNGIYAR IZALA SHEAK NAZIFI YUNUS JOS A BISA ZARGIN WAI DAN BOKO HARAM NE! MU MUSULMIBAMU YARDA DA WANNAN MAKIRCIBA KUMA MUNSAN ANA TAUNA TSAKUWANE DON AYA TAJI TSORO KIRANMU GA HUKUMAR TSARO TA FARIN KAYA KU KIYAYI TABA MANA MALAM ADDININ MUSULUNCI KUSANI MUN GANO MUSULUNCIDA MUSULMIKUKE YAKA DON HAKA YANZU KANMU HADE YAKE A KAN ADDININ MU KUMA ZAMU IYAYIN DUK ABINDA YA KAMA DON KARE JAGORORIN ADDININ MUSULUNCI A NIGERIA
Posted on: Thu, 21 Nov 2013 08:26:05 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015