(oosky) ayau wakilinmu baisamu isa masallaci da wuriba amma ya - TopicsExpress



          

(oosky) ayau wakilinmu baisamu isa masallaci da wuriba amma ya riski jawabin bayan kamalla sallah wanda wakilin yan uwa na garin yauri ke gabatarwa aduk ranar jumaa wakilinnamu ya fahimci dan kwangilar alun joji yayi aikin da yasaba amma cikin ikon Allah malam muhammad sani matawalle yayi gamsashen bayani kuma jamaar da ta taru sun gamsu da bayanan da malam yayi akan hauragiyar yan kwangilar joji wamakko acikin bayaninsa yabada misalin da kowa yagamsu cewa hukumace ke daukar nauyi kwangilar raba kan al uma domin biyan bukatunsu na siyasa wanda duk mai hankali zai gane azahiri yace damu daku abu dayane ku kun rike jika mu kuwa mun rike kakan to meye maraba mudaku akarshe malam yayi musu albishir da cewa zasu kashe kudi masu yawa amma akarshe zaayi nasara akansu miyagun malaman da uwayen gijin nasu insha Allahu kuma shi mai wannan batanci ga yan shia maras kunyar karyane domin kannansa biyu duk yan shia suke aure kanwarsa dasuke daki daya da kuma diyar kishiyar mamansa wacce kwanan nan ma akayi auren amma sai yafito yana cewa ba a ba yan shia mata baa auren diyansu yanzu dai daliban nasa wasu sun fara guna guni akan wannan
Posted on: Fri, 13 Sep 2013 16:45:51 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015