2GO USERS! GA WASU ABUBUWA DA YAKAMATA ACE DUK DAN 2GO YA - TopicsExpress



          

2GO USERS! GA WASU ABUBUWA DA YAKAMATA ACE DUK DAN 2GO YA IYASU!!! Warning:- Bamu Yadda Wani Ko wata Yayi Muna Ko Tayi muna Zage Zage In Ba Haka Ba Mutun Zai Rasa Facebook Account Nasa!!! 1.) YADDA ZAKA KARAMA 2GO STAR DINKA GUDU!!! Abukaina da yawa suna tambayata yadda zasu karama 2Go Star din su Gudu Shine ni yanke shawara Inyi Post dinsa nan koya Ya Am fana 1. Download 2go V1 / V2. 2. Kayi Amfani da 0.0 account balance Amma Alayinka na glo in bakada Glo sim to ka Sayo 3. Sai ka shiga 2go. Dinka kasa Username da Password kayi Loggin Nasan Baka Iya shiga tunda Account Balance naka 0.0 ne zai zama displaying Logging in, connecting, kawai ka bar sa Haka Kasamu .sati 1 kana Haka Karinka Yin haka Duk Lokacin da zaka Kwana sai da safe ka kashe bayan sati 1 ka duba STAR naka Zakaga Tayi Nisa Sosai Haka zaka rinka Yi Har sai ka Kai ULTIMATE YADDA ZAKA SAMU UNLIMITED 2GO CREDITS FREE!!! 1. Ya zama dole ka zama kanada sama ga 30 naira 2. Wrnin Wannan Trick ya Aiki Kawai Ga Layin da Ka buda 2GO dashi 3. Sai kayi Yadda kasan kana sayen 2GO Credit sai kaje saman GoCredit, sai ka danna na 1100GC, for NGN.100. 4. Idan Ka dannan zai ce allow Simto send message, sai kai sauri kadanna ' NO ' 5. Sai ka koma baya ka danna 300GC, for N30 and Sai wajen allow sim to send message. Kace ' YES ' 6. Idan sunyi confirmed, naka Sai kaje Profile naka zakaga 1100GC. YADDA ZAKA SAI ALL 2GO STYLE DA 300 GO CREDIT!!! Sanin Kowa ne Idan kace zaka sake 2Go Style ga Ko wane sai an dau 300 Go Credit Ga re ka TO yau na kawo Yadda zaka saye su duka da 300 Go Credit 1. Ga Yadda Zakayi Idan kaje wajen 2GO Style wanda kakeso Kasaya sai Ka bude sa Kayi Download yana fara count Ya kai 66% sai kayi sauri kayi quit 2go naka Sai kasake Shigowa Zakaga 2GO Style Ya hau batare da An kwa she 300 Go Credit ba haka Zakaita tayi Ga kowane YADDA ZAKAYI EMPTY MESSAGE ON 2GO!!! kawai Idan kaje wajen Rubuta ma mutun message sai ka danna * guda 2 game sai ka tura zaiga Akwatin sako In ya Bude Sai yaga Empty Misali ** sai ka tura YADDA ZAKASA PHOTO KOMAI NAUYINSA BA SAI KAJIRA YA HAUBA KAJE KACI GABA DA CHART DA ABUKAN KA KAFIN YA HAU!!!! Sanin ko wane In kana sa Photo Mai nauyi Sai kajira Ya hau sannan Kaci gaba da chart Da Friends naka To daga Yau na kashe Wannan Ga Yadda zakayi Idan kadauko photo ya fara Hawa sai ka danna 0 zai nunoma 2GO shortcut Keys Sai ka danna 3 zai mai she ka cikin Friends naka kaci gaba da chart Kafin Ya kare Hawa How to design 2go status wit smileys, How to know if someone is offline on 2go, How to use ur pic for 2go style, How to write ur status upside down, How to chat with foreigner, How to make money on 2go and How to screenshoot.... LOADING........ ............... ......80% #usman
Posted on: Thu, 26 Sep 2013 14:43:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015