Acikin wadannan Dan allah waye yafi nuna - TopicsExpress



          

Acikin wadannan Dan allah waye yafi nuna karya . . . . . . . . . . . Wani saurayi ne yana tsaye a bakin wani supermarket yana jiran abokinsa yazo su shiga Yana tsaye kawai sai ga wata felleliyar yarinya ta fito daga cikin supermarket din sai yaga yarinyar ta masa kawai sai yayi tunanin yaje ya karbi number wayarta da yaje wurinta bayan sun gaisa ya tambayi sunanta ta fada masa sai yace ta taimakamar da number wayarta ita kuma kawai sai ta dauko naira dubu daya acikin jakarta ta dauki biro ta rubuta numbartata jikin kudin ta mika masa shi kuma da yagama daukar numbar kawai sai ya yaga kudin A ganinka wanne ne yafi nuna karya Daga:#yakubu_yusif_(y2)_003_
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 16:01:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015