Ajiya ne. hukumar hisbah ta fagge. ta kai wani samame. a kurna - TopicsExpress



          

Ajiya ne. hukumar hisbah ta fagge. ta kai wani samame. a kurna babban layi bangaran gabas .Inda wata yarinya ta shirya kade...Kade na badala. mata maza domin bikin ta. wanda hukumar taki amincewa da hakan. amma tace sai tayi yanzu haka duk kayan kidan na dubban naira. suna ofis na hisbah. kuma muna jiran mai zuwa karbar kayan .domin mu kaishi kotu. ya Allah kayi mana jagora ameen. By commander hisbah fagge.
Posted on: Fri, 27 Sep 2013 13:57:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015