Assalamu alaikum Manzon Allah tsira da amincin Allah su - TopicsExpress



          

Assalamu alaikum Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi yace: "Son duniya shine musabbabin kowane sabo" haka kuma, "wanda yafi kowa girman kai shine wand talaucin duniya da azabar lahira suka hadu a kansa". Musani yan uwa cewa: "babu wani abu da zai sami mumini na daga mummuna face sai ya zama kankarewa ne daga zunubbansa ko da ko cizon tururuwa ne." Allah ya gafarta mana ya kuma azurtamu da kyakykyawar cikawa. Ameen #usman
Posted on: Fri, 04 Oct 2013 08:45:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015