Babangida, Abdulsalamu,Obasanjo da TY Danjuma,wlh talakan najeriya - TopicsExpress



          

Babangida, Abdulsalamu,Obasanjo da TY Danjuma,wlh talakan najeriya aka bayakawoku,mu munagoyon bayan Buhari kuma ko Tinubu yagoyamasa baya ko yaki mu munyi imani cewar Allah ke bada mulki,kuma inde yan Burkina faso zasufita sukifarda gwamnatinsu to babu abinda zai hana 2015 bamucanja gwamnatiba ko da ruwan sayi koda balai,domin babu wani balai danake tunanin yafi wanda yankinmu na arewa yakeciki ayanzu,anakashemana mutane kasuwancinmu yatsaya,to duk mutumin da yaji tsoron mutuwa a 2015 to kasani kana cikin gidanka gudluk zai jefomaka bomb, wlh gwarama kafito mu murasa rayukanmu inyaso kannenmu su saji dadin anan gaba.
Posted on: Sun, 16 Nov 2014 11:33:31 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015