(HAUSA) FARIDA WAZIRI - TopicsExpress



          

(HAUSA) FARIDA WAZIRI MAKARYACIYACE! -------------------------- Tsohun shugaban hukumar EFCC Mallam Nuhu Ribadu ya karyata duk korafin da Farida Waziri tayi akansa cewa wai Obasanjo yayi amfani dashine domin ya cimma burinsa na zarcewa karo na uku akan karagar mulki a wancan lokacin. Mal. Nuhu ya kuma ce Fardia bata taba koyar dashi ba a aikin police sai dai shi yakoyar da ita a wadansu lokuta duk da itace ke gaba dashi. Mal. Nuhu yace aiki bai taba hada su a aikin police. Karanta sauran labarin a nan:goo.gl/p7dcVi
Posted on: Fri, 13 Sep 2013 09:00:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015