Hausa radio tehran shared the following link and had this to say - TopicsExpress



          

Hausa radio tehran shared the following link and had this to say about it: Mataimakin ministan kudi na kasar Iran Muhammad Behruz Ali ya sheda cewa, kasarsa na da wasu shirye-shirye a bnagaren bunkasa harkokin tattalin arziki, da hakan zai bayar da dama ga kamfanoni su saka hannayen jari da zai kai dala biliyan 210 daga nan zuwa shekara ta 2014. facebook/photo.php?fbid=636080716425956&set=a.3596...
Posted on: Thu, 19 Sep 2013 05:17:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015