Kaji manya baku dariya sai dai murmushi don kauda duk wani bakin - TopicsExpress



          

Kaji manya baku dariya sai dai murmushi don kauda duk wani bakin ciki da bacin rai a zuciyar masoyinku. Ke dince dai wadda santa da kaunarta ke watangaririya da yan samari a yunkurin su na mallakar mamallakiyar zazzakar murya da ke dauke da maganadisun dake iya mantar da mutum cewa yana bakin kura saboda dadin sauraro. Wanda ya soki ya dace, wanda ya rasaki yayi babban rashin MaACE TA GARI mai kyan sura da annurin fuska wadda komai tsananin duhu hasken fuskarta baya buya, lokaci baya tafiya da kuruciyarta.
Posted on: Fri, 30 Aug 2013 19:56:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015