LADO DA TANI A KOTU Daga:- Ayshat Tambari Bayan auren tani da - TopicsExpress



          

LADO DA TANI A KOTU Daga:- Ayshat Tambari Bayan auren tani da lado ya mutu sai kuma rigimar wanda zai rike yaro ta taso har aka je kotu ALKALI- to tani sai ki fada mana hujjar ki na cewa ke zaki rike yaron. TANI- ranka ya dade ni na dauki cikin sa a jikina har wata tara,sannan ni nake shayar da shi mama daga jikina, ni nake masa wanka wanki a jikina yake kashi fisari da timbidi, ranka ya dade a cikin adalcinka ka duba hujjojina. ALKALI- e kina da gaskiya kam amma bari muji hujjojin Lado. To kai fa Lado meye hujjarka na cewa kai zaka rike shi. LADO- ranka shi dade, yanzu in nasa katina na ATM a injin ATM inya fitar da kudin kudin nawa ne koko na injin ne?..... . . . A matsayinka na Alkali wa zaka bawa Yaro ??? #B.M_Dange
Posted on: Sun, 01 Sep 2013 20:51:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015