Via Mukyalkyale *****WAYE MUGU ACIKI***** Wasu masoyane saurayi - TopicsExpress



          

Via Mukyalkyale *****WAYE MUGU ACIKI***** Wasu masoyane saurayi da budurwa suke soyayya, kuma suna matukar son junansu sosai, to ashe akwai gaba a tsakanin iyayensu, sai akace baza su auri junansuba, jin haushin hakan yasa suka yanke shawarar su kashe kansu, don haka sai suka ce zasu hau kan tsauni su fado su mutu, to ashe kowa yasa mugunta aranshi, ita budurwar tayi niyyar idan sunje shi ya fara fadawa ita kuma sai taki fadawa, to sun shirya sun tafi sun hau kan tsauni, zasu fado kenan sai macen ta turo saurayin ashe shi kuma akwai parachute abayanshi (rigar sauka jirgi) yana fadawa sai ya saki parachute din, ya daga kai kawai sai ya hango ta ashe ita bata fado ba. Wa yafi mugunta cikinsu? Via Mukyalkyale
Posted on: Tue, 16 Jul 2013 17:33:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015