Watarana ANNABI (SAW) ya Umurci wani bayahude ya kera mishi - TopicsExpress



          

Watarana ANNABI (SAW) ya Umurci wani bayahude ya kera mishi (ZOBE), kuma ya rubuta LAILAHAILLAHU a jikin zoben. Kuma hakan bayahuden ya rubuta. Lokacin da bayahuden yazo da shi wajen ANNABI (SAW) sai kuma aka samu a jikin zoben an kara MUHAMMADUR-RASULULLAH. Sai jibrilu yazo yace:- ya Annabi ALLAH yana gaishe ka, kuma yace in fada maka idan ka rubuta mafi soyuwar sunaye a wajenka, To nima na rubuta mafi soyuwar sunaye a wajena (Imam Annafy).----- Ya ALLAH ka yadda mu so ANNABI ba dan wani ba domin ka ba dan ace mu masoya ANNABI (SAW) sai dai mu so shi domin ka. Ya ALLAH kasa muna daga cikin wainda ANNABI (SAW) zai cecemu Ranar Alkiyamah. Ameen #Admin_Gen_Zdee_Sadeeq #Fulbe_Bauchi
Posted on: Tue, 03 Dec 2013 16:52:23 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015