assalamu alaikum abokai da masoyana ina sanardaku cewa nafito - TopicsExpress



          

assalamu alaikum abokai da masoyana ina sanardaku cewa nafito neman takara tadan majalissar jaha tawudil saka makwn mun tura wani yakasa komai sadumama kujera sabarci sabo dahaka nake neman addu arku dagoyan bayanku jam iyar a p c ya allah domin kaunar dakake yiwa manzanka domi sunayanka domin alkur ani maigirma domin waliyanka kabani nasara muta nan wudil suga aiki nagode naku aminu abubakar abban sayyid
Posted on: Wed, 24 Jul 2013 15:54:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015