wadan su samari ne su biyu sunasan wata yarinya sai suka hau mota - TopicsExpress



          

wadan su samari ne su biyu sunasan wata yarinya sai suka hau mota suduka biyun da ita wannan yarinyar suna cekin tafiya sai ita wannan yarinyar tace tanajin kishin ruwa sai kawai daya daga chikin su mai suna garba yashi ga chikin daji yatafi nemo mata ruwa yana chikin tafiya dajin sai yaga wuta nace acikin dajin sai kawai yanufi wutar nan tunkafin yakarasa wajan wutar sai kawai yaji ana cewa nagoma gana kanan duk dahaka bai kula suba yaje yadebo ruwan ya kaima mata 2 shikuma na biyu zaki yazo zai chinye yarinyar sai shi na biyun mai suna tanimu yata shi yarun gumi wannan zakin sukai ta kokawa har yasami nasara akan wannan zakin shin wai a chikin wadannan samarin guda biyu jarumai wane ya kamata ta zaba ina so a wasamin kwakwalwa a wannan labarin
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 21:01:34 +0000

Trending Topics



9047758">Wednesday - an area of rain will sink South during the day

Recently Viewed Topics




© 2015